Ahmad Sulaiman Kano Mp3
Published by Abubakar Nuhu Yahya Koso NAME: Abubakar Nuhu Yahya Koso. DATE OF BIRTH:. SCHOOL: Madarasatul Shababul Islam Koso, Gss Doguwa.
IDENTITY: Islam. PURPOSE: Peace. MY LORD: ALLAH. MY ROLE MODEL: Rasulullah. MY GUIDE: Al-Qur'an. MY LIGHT: Hadith.
REAL SUBJECT: Tauheed. MY PRACTICE: Sunnah. MY AIM: Jannatul Firdaus.
MY MISSION: Da'awatu ilallah MY WEAPON: Du'a. MY LAW: Shari'ah. TOWN & VILLAGE: Koso, Kaduna, Nigeria. NATIONALITY: Nigeria. CONTACT ADRESS: Koso, Kaduna, Nigeria. CONTACT NUMBER: 7, 7.
EMAIL ADDRESS: Abbakarnuhks@gmail.com, Ibnnuhks@yahoo.com NICKNAME: IbnNuhAssunnee. ALKUNYA: Abu Abdullah. AQEEDAH: Alkitab was sunnah, Ahlus-sunnah wal jama'ah min Fahmi salafus salih. MY RELIGION ORGANISATIONS: Jama'atu-Izalatil-Bid'ah Wa-Ikamatis-Sunnah MY HOBBIES: Reading & Writing MY FAVOURITE SCHOLARS: 01, Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe Hafizahullah 02, Shiekh Imam Abdullahi Bala Lau Hafizahullah 03, Sheikh Dr.Isah Aliyu Ibrahim Pantami Hafizahullah. Call of duty ghosts extinction maps. Post navigation.
Ahmad Sulaiman Kano Mp3. Download Dua Ahmed Sulaiman Nigeria Part 2 mp3 for free. Dua sheikh ahmed suleiman part and listen to ahmed sulieman beautiful dua is one of the most popular song. Always visit MP3Zo.com to listen and download your favorite songs.
It has a plain menu to its left-hand side with many appealing features. Macromedia dreamweaver 8 templates free download. Applicable to any websites, the template is rich with many elegant background images.
Idan Kana Cikin Damuwa Ka Jira Samun Sauqi Daga Wurin Allah, Wannan Jiran Da Kake Yi Ibada Ne. Domin Kyautata Zato Ne Ga Allah. Wanda Ya Kyautata Ma Allah Zato Kuwa Lallai Ne Allah Zai Ishe Shi. Babban Mabuxin Alheri Shi Ne Istigfari. Idan Ka Yawaita Shi Matsalolinka Za Su Kau, Damuwarka Za Ta Gushe, Sauqi Daga Ubangiji Zai Zo Maka. Rayuwa Ta Karantar Da Mu Cewa, Duk Abin Da Yake Xorewa Sai An Sha Wahala Wajen Samun Sa. Abin Da Duk Aka Same Shi Da Sauqi Kuwa Ya Fi Saurin Kubcewa.
Ya Fi Kyau Ka Haska Kyandur Guda Xaya A Kan Ka La’anci Duhu Sau Xari. Duk Abu Mai Daraja Rufe Shi Ake Yi. Daddaxan Abinci A Kwano Ake Sa Shi. Ayaba Da Gwadda Da Kankana Da Abarba Da Aful Da Mangoro Duk A Lulluve Mahaliccinmu Ya Yi Su Saboda Darajarsu. Haka Ne ‘ya Mace Take, Tsadarta Ke Sa Ta Yin Lullubi.
ALL Categories ALL Categories Last Recent Posts • March 4, 2019 • January 29, 2019 • January 27, 2019 • January 27, 2019 • December 30, 2018.